iqna

IQNA

Malamin Yahuduwa Ya Ce:
Meir Hirsch , malamin addinin yahudawa kuma shugaban kungiyar yahudawa "Naturi Carta" ya bayyana cewa: "An haramtawa matsuguna shiga masallacin Al-Aqsa bisa ka'idojin Shari'ar Yahudawa."
Lambar Labari: 3488454    Ranar Watsawa : 2023/01/05